Bakonmu A Yau
Dr Babangida Abdullahi na Jami'ar Baze kan ƙaruwar man da Najeriya ke haƙowa
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:33
- More information
Informações:
Synopsis
Kamfanin man NNPC a Najeriya ya ce sakamakon kwanciyar hankalin da aka samu, adadin man da yake hakowa kowacce rana ya karu zuwa ganga miliyan guda dubu 750, sabanin kasa da ganga miliyan guda da dubu 250 a baya. NNPC ya kuma ce yanzu haka yana hako cubic biliyan 7 na gas kowacce rana. Dangane da wannan ci gaba, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Babangida Abdullahi na Jami'ar Baze dake Abuja, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakkiyar hirar.....