Bakonmu A Yau
Farfesa Shehu Zuru kan matakin Donald Trump na sanyawa ICC takunkumi
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:30
- More information
Informações:
Synopsis
Shugaban Amurka Donald Trump ya bada umarnin sanya takunkumi akan kotun duniya ta ICC da kuma haramtawa jami'anta dake binciken 'yan kasarsa ko kuma kawayen Amurka irin su Isra'ila. Abin tambayar shine, wanne irin tasiri wannan mataki zai yi?Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar Bashir Ibrahim Idris da Farfesa Shehu Abdullahi Zuru, masanin shari'a a Jami'ar Baze, da ke Nijeriya.