Bakonmu A Yau

Tattaunawa da Sani Rufa'i kan taron ƙasa a Nijar don komawa tubar Demokraɗiyya

Informações:

Synopsis

Gwamnatin mulkin sojin Jamhuriyar Nijar ta kafa kwamitin musamman da aka ɗora wa alhakin shirya taro maharawa don sake dawo da ƙasar kan turbar dimokuradiyya. Ana kyautata zaton sakamakon ayyukan kwamitin ne za su fayyace tsawon lokacin da ake buƙata don tafiyar da mulkin riƙnon ƙwarya da kuma irin salon mulin da ya kamata a ɗora Nijar a nan gaba.Dangane da wannan Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sani Rufa'i ga kuma yadda tattaunawarsu ta gudana.