Bakonmu A Yau
Nijeriya ta samu cigaba a bangaren yaƙi da cin hanci da rashawa
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:35
- More information
Informações:
Synopsis
Ƙungiyar Transparency International ta fitar da rahoton ta na shekarar da ta gabata, wanda ya nuna cewar Nijeriyar ta koma matsayi na 140 daga 145 na shekarar da ta gabata , a jerin ƙasashen duniya dake fama da matsalar cin hancin.Domin tattauna wannan sabon rahoto, Bashir Ibrahim Idris ya tuntuɓ Dr. Ladan Salihu, tsohon shugaban Radiyo Nijeriya, sai a latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar tattaunawar.