Bakonmu A Yau
Kabir Muhammad Baba kan sabbin harajin da aka lafta wa 'yan Nijeriya
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:32
- More information
Informações:
Synopsis
Ƴan Najeriya na ci gaba da gabatar da ƙorafe ƙorafe sakamakon sabbin harajin da aka ɗora musu na cire kudade a bankuna da kuma kirar waya. Kamfanonin sadarwar kasar sun sanar da karin kashi 50 na kudin kirar wayar, yayin da Babban Bankin Najeriya ya sanar da kara harajin da ake cirewa akan cirar kudi ta ATM zuwa naira 100 akan kowacce naira 20,000. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin tattalin arziki, Alhaji Kabir Muhammad Baba, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana akai