Bakonmu A Yau

Akalla mutane miliyan 300 wutar zasu mori wutar lantarki-Tinubu

Informações:

Synopsis

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sake jaddada aniyarsa na inganta samar da wutar lantarki a fadin kasar. Tinubu ya bayyana haka ne wajen taron kasashen Afirka wanda ya tattauna yadda za'a samarwa akalla mutane miliyan 300 wutar a nahiyar baki daya. Ganin irin matsalolin wutar da ake fuskanta a Najeriya, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon manajan hukumar samar da wuta a kasar, Comrade musa Ayiga, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.