Bakonmu A Yau

Dr Suleiman Shinkafi kan yadda ƴan bindiga ke addabar sassan jihar Zamfara

Informações:

Synopsis

Duk da nasarorin da sojoji ke samu kan ƴan ta’adda a arewa maso yammacin Najeriya, masu ɗauke da makaman na ci gaba da kai hare-hare a ƙauyuka da dama na jihar Zamfara. Latsa alamar sauti domin sauraren tattaunawar Bashir Ibrahim Idris da Dr Suleiman Shu'aibu Shinkafi...