addancikashewarrayuwarmusulmi.wajanallah da kumahukumcinwandayakasherai ...
Haracin kida da waka dakuma tsoratar da musulmi da sauraransu domin yanacikin dalilan da ke nisattar da bawa ga qur ani da allah da kuma rahamarsa.
Shirin yakan diba kasuwancida tattalin arizikin kasashen duniya ya ke ciki. Shirin yakan ji sabbin dubaru da hajojin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta...
Wannan Shirin na Kida da Al'adu ana gabatar da shi ne a Karshen mako domin shakatar da masu saurare.
A wannan shiri, muna karanto littafan Hausa masu maana, musamman na da can, irin wadanda aka dade da wallafa su domin su tuna mana rayuwa, da aladunmu na Hausawa kafin zuwan...
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.
Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Alumma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da...
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma...