Lafiya Jari Ce
Yadda cutar Suga ke mamaya a ƙasashen Afrika
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:10:08
- More information
Informações:
Synopsis
Shirin lafiya jari ce na wannan mao ya mayar da hankali ne kan wani rahoto da ke cewa mutane akalla miliyan 24 ne ke fama da cutar Suga a Nahiyar Afrika kawai. Wannan kuwa na faruwa ne a dai-dai lokacin da cutar ke sauya salo da tsanani ga masu fama da ita, baya ga bijirewa magani. Danna alamar sauraro domin jin cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu.