Wasanni
Yadda ta kaya a karawar da aka yi tsakanin Najeriya da DR Congo
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:10:00
- More information
Informações:
Synopsis
Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci ya yi duba ne kan yadda wasan ƙarshe na nemon gurbin wakiltar Afrika a matakin duniya, wajen samun tikin zuwa gasar lashe kofin duniya ya gudana tsakanin Najeriya da Jamhuriyar Dimukaraɗiyyar Congo. Karawar da suka yi a filin wasa na Moulay Abdellah da ke birnin Rabat, ta kai matakin dugun daga kai sai mai tsaron gida bayan da suka tashi 1-1. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh............