Wasanni
Yadda Real Madrid ta doke Barcelona da ƙwallo 2 da 1 a haɗuwar El Classico
- Author: Vários
 - Narrator: Vários
 - Publisher: Podcast
 - Duration: 0:10:01
 - More information
 
Informações:
Synopsis
Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya nazarci yadda aka yi fafatawa mai cike da armashi tsakanin Barcelona da Real Madrid wato haɗuwar hamayya tsakanin manyan ƙungiyoyin na Spain guda 2 karawar da ake kira El-Classico. Yayin haɗuwar ta wannan karo dai, Real Madrid ce ta yi nasara da ƙwallaye 2 da 1 duk da ya ke wasan ya gudana ne a gidanta wato filinta na Santiago. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.