Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan zanga-zangar neman korar 'yan Najeriya daga Ghana
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:09:59
- More information
Informações:
Synopsis
A ƴan kwanakin nan an samu ɓarkewar zanga-zangar a Ghana, inda ƴan ƙasar ke zargin ƴan Najeriya da ke can da aikata laifuka kisan gilla da karuwanci, lamarin da ya sa masu zanga-zangar neman a koresu daga ƙasarsu. Haka nan masu zanga-zangar sun yi ikirarin cewa ƴan kasuwan Najeriya sun mamaye musu kasuwanni tare da karya dokokin kasuwanci a ƙasar. Latsa alamar sauti domin sauraren shirin...