Ilimi Hasken Rayuwa

Tasirin Makarantar koyar da harshen Larabci ta ASA ga Arewacin Najeriya

Informações:

Synopsis

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan mako ya mayar da hankali ne kan tasirin da Makarantar koyar da harshen Larabci ta ASA a Kano ta yi wajen yaye fitattun mutane a matakai daban-daban musamman a ɓangaren shari'a kodayake Makaranta na fuskantar koma baya a yanzu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.