Wasanni
Shirye-shiryen sun yi nisa na fara gasar Firimiyar Najeriya ta baɗi
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:10:00
- More information
Informações:
Synopsis
Shirin Duniyar Wasanni a wanan mako ya yi dubu ne kan shirye-shiryen fara gasar Firimiyar Najeriya ta kaka mai zuwa, kuma tuni hukumar shirya gasar Firimiyar Najeriya wato NPFL, ta sanya 22 ga watan Agusta mai zuwa a matsayin ranar soma kaka ta baɗi. An dai ji shugaban hukumar shirya babbar gasar ta Najeriya Gbenga Elegbeleye na cewar, suna duba yuwuwar soma amfani da na’urar VAR a gasar mai zuwa, baya ga kuma inganta kayayyakin gudanarwa. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh............