Synopsis
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
Episodes
-
Shin yaya duniyar aljanu take da kuma yadda ma'askin dare ke gudanar da aikin sa?
10/08/2024 Duration: 20minA cikin shirin Tambaya da amsa na wannan mako zaku ji fashin baki kan Ma'askin dare, da kuma duniyar aljanu Danna Alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Nasiru Sani
-
Ƙarin bayani kan yarjejeniyar SAMOA da ta haifar da cece-kuce a Najeriya
03/08/2024 Duration: 18minShirin 'Tambaya da amsa' na wannan mako kamar kullum ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aika, masaman ƙarin bayani gameda yarjejeniyar SAMOA da ya haifar da cece -kuce tsakanin gwamnatin Najeriya da ƴan ƙasar masannan malaman addini.

Join Now
- Unlimited access to all content on the platform.
- More than 30 thousand titles, including audiobooks, ebooks, podcasts, series and documentaries.
- Narration of audiobooks by professionals, including actors, announcers and even the authors themselves.
Try it Now
Firm without compromise. Cancel whenever you want.